idan ana magana akan Application zakadauka wani abune kayan gabas maana abune mai wahala to nesa tazo kusa,domin zaka iya hada Application a wayar ka ta hannu abinda kake bukata shine wani Application mai suna “sketchware” idan baka da sketchware a wayarka to danna wannan link din>>>> https://m.apkpure.com/sketchware-create-your-own-apps/com.besome.sketch
idan ka dauko app din sai kaje gurin yin comment ka rubuta na dauko daganan kuma sai kana danna + zakaga gurinda zakasa sunan appdin da hoton appdin.
congratulation domin ka yi Application dinka na farko。
kaada kumanta kuyi liking da comment kai harma da sharing idan wannan abin ya burgeka
Facebook@nuramustaphaali
instagram@nuramust.ali
1 Comments
yy
ReplyDelete