assalamu alaikum warahatullahi wabarakatuh,barkanku da sake dawowa zuwa wannan page nawa.ina kara godiya mara adadi a gareku。 yau insha Allahu zamu yi bayani ne akan yadda zaka dakatar da masu takura maka da flashing a waya . abun mai saukine kuma kowama zai iyayi, saboda haka ku biyoni don ganin yadda zai kasance..... 1.jeka wajen yin kira na wayar ka(dailer/caller) 2.danna **21*174 sannan sai lambar da bakaso kiranta ya shigo# sannan ka tura 3。idan zaka cire ##24#sannan ka tura. kuji dadinku contact on WhatsApp @08033012049